LOADING ...

Born to win_Yabo

Song info

"Born to win_Yabo" (2016)

"Born to win_Yabo" Videos

1. Born to win_Abide in me
1. Born to win_Abide in me
7. Born to win_Appreciation
7. Born to win_Appreciation

Lyrics

Intro
Yabo yabo eyeh daukaka ga Allah uba
Usaku usaku usaku usaku Ada

Verse
Yabo ne na kawo ya ubangiji na ka karbi yabo na
Yabo ne na kawo ya ubangiji na ka karbi yabo na
Karbi yabo na
Yabo ne na kawo
ya ubangiji na ka karbi yabo na
Yabo ne na kawo
ya ubangiji na ka karbi yabo na

sujada ga uba kulayaumi zan kawo sujada
koda safe koda rana ko da yamma
zan mika sujada a gaban kursiyin ka
karbi sujada
sujada ne na kawo
ya ubangiji na ka karbi sujada
sujada ne na kawo
ya ubangiji na ka karbi sujada

hidima ne na kawo ya Ubangiji na ka karbi hidima ta
hidima ne na kawo ya Ubangiji na ka karbi hidima ta
karbi hidima ta
hidima ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi hidima ta
hidima ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi hidima ta

godiya ta ga Yesu domin kaunar sa a bias rayuwata
shi bada rayuwar sa domi na ni nag ode don yawan kaunar sa
karbi godiya ta
godiya ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi godiya ta
godiya ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi godiya ta

baiko ne na kawo ya Ubangiji na ka karbi baiko na
baiko ne na kawo ya Ubangiji na ka karbi baiko na
karbi baiko na
baiko ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi baiko na
baiko ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi baiko na

zakkar albarkun ka shine na kawo a zuwa ekklisiya
me zan kwatanta da baye bayen ka a kulayaumi sai in kawo zakka ta
karbi zakka ta
zakka ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi zakka ta
zakka ne na kawo
ya Ubangiji na ka karbi zakka ta

Bridge
əngə tanyi muno kur ngya ja Hoba
nji wid widda
kla ii kuvanmun
nji kla usaku
a mun tədəu hima kərnəmun ma mur su tsatsa'a mar Hyell
ga Hyell a valamun ma udiya jam ana papa'akurnyi ana zərnyi Yesu Kristi

hə səuli ngə ya shilni Hyell thlaku da ka dlutsi hə səuli da
hə səuli ngə ya shilni Hyell thlaku da ka dlutsi hə səuli da
dlutsi hə səuli da
hə səuli ngə ya shilni
Hyell thlaku da ka dlutsi hə səuli da
hə səuli ngə ya shilni
Hyell thlaku da ka dlutsi hə səuli da

Usaku ngə ya shilni Hyell thlaku da ka dlutsi usaku da
Usaku ngə ya shilni Hyell thlaku da ka dlutsi usaku da
dlutsi usaku da
Usaku ngə ya shilni
Hyell thlaku da ka dlutsi usaku da
Usaku ngə ya shilni
Hyell thlaku da ka dlutsi usaku da


Albums has song "Born to win_Yabo"