LOADING ...

Born to win_Oh Duniya

Song info

"Born to win_Oh Duniya" (2016)

"Born to win_Oh Duniya" Videos

3. Born to win_Oh Duniya
3. Born to win_Oh Duniya
APPRECIATION
APPRECIATION
ABIDE IN ME
ABIDE IN ME
6. Born to win_Gidan Aure
6. Born to win_Gidan Aure
JANYA
JANYA
2. Born to win_Janya
2. Born to win_Janya
1. Born to win_Abide in me
1. Born to win_Abide in me
7. Born to win_Appreciation
7. Born to win_Appreciation
4. Born to win_Lura da ni
4. Born to win_Lura da ni

Lyrics

Intro
Mayaudari ni na Yesu
Zuciyata baza ta yaudaru ba
Alherinsa a gareni sun fi gaban misali
Shi ya sa zan ya be shi

Verse 1
Wanene ke yaudarar mu oh masu bi
Wanene ke yaudarar mu ayau
Wanene ke rudin mu oh 'yan uwa
Wanene ke rudin mu ayau
Ko duniya ne ke yaudarar mu oh masu bi
Ko mu ne muke yaudarar kanmu ayau
Ko duniya ne ke rudin mu oh 'yan uwa
Ko mu ne muke rudin kanmu ayau

Chorus
Oh oh oh duniya
A ina za ki kai mu
Oh oh oh oh duniya ayau
Oh oh oh abokanai na
A ina za ku kai mu
Oh oh oh oh abokanai na ayau

Verse 2
Wa ce irin shawara duniya ke ba mu oh masu bi
Wa ce irin shawara abokai ke ba mu ayau
Wa ce irin shawara duniya ke ba mu oh 'yan uwa
Wa ce irin shawara abokai ke ba mu ayau
Sai mu tambayi kan mu ina muke sabili da shawarannan da duniya ke ba mu ayau
Sai mu tambayi kan mu ina muke sabili da shawarannan da abokanai ke ba mu ayau


Albums has song "Born to win_Oh Duniya"