LOADING ...

Born to win_Lura da ni

Song info

"Born to win_Lura da ni" (2016)

"Born to win_Lura da ni" Videos

4. Born to win_Lura da ni
4. Born to win_Lura da ni
7. Born to win_Appreciation
7. Born to win_Appreciation
3. Born to win_Oh Duniya
3. Born to win_Oh Duniya
6. Born to win_Gidan Aure
6. Born to win_Gidan Aure
1. Born to win_Abide in me
1. Born to win_Abide in me
2. Born to win_Janya
2. Born to win_Janya

Lyrics

Intro
Dadi na
Shine Yesu
Dadi na

Verse 1
Uba alherin ka gareni a yau sun fi gaban misali
Yesu ni na mika ma godiya ta ayau domin kaunar ka
To me ya maida ni dacecce ayau gaban kursiyin ka
Ni zan mika ma dumbin godiya ta domin dumbin kaunarsa

Chorus
Oh Ya yesu
Lura da ni a cikin tafiya ta da kai
Lura da ni ka da inyi tuntube

Verse 2
Uba kaunar ka ne ya sa mun taru a yau a gaban ka
Bari zumuncinda ka sa tsakanin mu shi tabbata har abada
Kada wata kunci ko tsananin rayuwa ta raba mu da kai
Don iyakan begen mu na can sama a wurin ka maiceto

Bridge
Dadi na
Shine Yesu
Dadi na

Verse 3
An tozarta mani a cikin rayuwa ta ya Yesu in ban da kai
Rayuwa ta zama abin tausayi Uba a duniyannan
Ina mafaka ya Yesu in banda kai wurin wa zani
Don iyakan begen na na can sama a wurin ka maiceto


Albums has song "Born to win_Lura da ni"