LOADING ...

Kaci Kayanka

Song info

"Kaci Kayanka" (2018)

"Kaci Kayanka" Videos

IBN - Kaci Kayanka (OFFICIAL MUSIC VIDEO)
IBN - Kaci Kayanka (OFFICIAL MUSIC VIDEO)
Kaci Kayanka
Kaci Kayanka
Kaci Wa Sassi N 05 10 06 2016
Kaci Wa Sassi N 05 10 06 2016
Top Songs - I.B.N. and C.L
Top Songs - I.B.N. and C.L
Munyi Gaye  Da fa muma
Munyi Gaye Da fa muma
ENGAR KHABE (feat. Nima$) (Original)
ENGAR KHABE (feat. Nima$) (Original)
Umar IBN
Umar IBN
Music videos
Music videos
I.B.N. and C.L - Topic
I.B.N. and C.L - Topic
cinkai  bakaryabane inkaso kaci ko kaqici
cinkai bakaryabane inkaso kaci ko kaqici
Ibn Yamin's ān kas ké bedānad va bedānad ké bedānad, Introduction with Alan Eyre
Ibn Yamin's ān kas ké bedānad va bedānad ké bedānad, Introduction with Alan Eyre
Kabva kadzikira kuita kamwana kadiki.nhasi ndakubudisirai face yake cz arinani
Kabva kadzikira kuita kamwana kadiki.nhasi ndakubudisirai face yake cz arinani
Kaci
Kaci
Kaci Naka
Kaci Naka
KASIAN
KASIAN
Ekanee Ne Minyim Ye
Ekanee Ne Minyim Ye
Khord Kija Chateri
Khord Kija Chateri
IBN Full INTERVIEW with Nomiis Gee on AREWA24 TV Station
IBN Full INTERVIEW with Nomiis Gee on AREWA24 TV Station
kaci kaci no kala kaci
kaci kaci no kala kaci
Our Solemn Hour - Kayanka
Our Solemn Hour - Kayanka

Lyrics

Yeeeehhhuuuuuu

Kun gane ai
to muje mana
to kai
Kuji wani fa
To kai

[CHORUS]
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
niko nace mallam
to ka tsaya
ni na hakura
ni na bar maka
nace mallam kaci kayanka
kaci kayanka
kaje kaci kayanka
ni na hakura
na bar maka
kaje
kaci
kaci
kaci
kaci kayanka

[VERSE 1]
To daman kwadayi ya kaini
naga 'yar fara doguwa
gata 'yar makwai-makwai
tana wani yanga lakwai-lakwai
ashe mallam ya bada sadakinta ko kwarai
dako kadan ne ta ko sani a bala'i

Yeeeehhhuuuuuu
Kai mallam buga mini sauti

Yeeeehhhuuuuuu

To to to
kunga ni bani rigima
kuma ni banson rigima
yaudara na kawo rigima
jama'a ku daina yaudara
yaudara yaudara

[CHORUS]
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
nace mallam kaci kayanka
kaci kayanka
kaje kaci kayanka
ni na hakura
na bar maka

Weeeeeeehhhhuuuuuuuu

[VERSE 2]
Kai to lalala
kalli kato da gora
niko na ruga
nikam ba rago ba
lafiyata na duba
ita na duba
to fa ku duba

Kaji na mace kawai
gafara nan
indan ya sheme ni ni kadai zan ji wuji-wujin
matsaaaaa

Yeeeehhhuuuuuu

to kujini
maza, mata
ku daina hada futina
mata, maza
sai ku daina yaudara
babu riba

[CHORUS]
Wai akan budurwarsa shi zai yi fada dani
Wai akan budurwa shi sai ya cha-chasu dani
nace mallam kaci kayanka
kaci kayanka
kaje kaci kayanka
ni na hakura
na bar maka

Albums has song "Kaci Kayanka"

Singles

Singles

  1 songs
Singles

Singles

  1 songs